Shirin Rana 31.12.2018 | Duka rahotanni | DW | 31.12.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana 31.12.2018

A cikin shirin za a ji cewa rundunar sojojin Najeriya ta sanar da rufe hanyar Maiduguri zuwa Munguno wadda ke hadewa da Baga saboda fafata fada da sojojinta ke yi da mayakan Boko Haram wadanda su ka karbe iko da wasu garuruwan yankin.

Saurari sauti 60:00