1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana, 25.06.2017

June 25, 2017

A cikin shirin za a ji yadda aka gudanar da sallar azumin bana a shiyar arewa maso gabashin Najeriya. A karon farko bayan sama da wata guda ba a ji duriyarsa ba, shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya yi kiran 'yan kasar da su guji maganganun da ke iya haddasa husuma a kasa.

https://p.dw.com/p/2fLgC