1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 24.10.2019

Gazali Abdou Tasawa
October 24, 2019

A cikin shirin za a ji cewa manoma a jihohin Arewa maso gabashin Najeriya suka bayyana fargabarsu dangane da yadda karuwar hare-haren Boko Haram a yankin ke hana wa manoma damar zuwa gonakkinsu domin tattaro albarkar da suka samu a noman damanar bana.

https://p.dw.com/p/3RtIY