Shirin Rana 23.03.2019 | Duka rahotanni | DW | 23.03.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana 23.03.2019

Al'ummar jihar Kano sun koka game da abinda suka kira amfani da 'yan bangar siyasa wajen tada hankali da hana jama'a gudanar da zaben gwamna da aka karasa a wannan Asabar.

Saurari sauti 60:00