1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 21.02.2020

Binta Aliyu Zurmi
February 21, 2020

A cikin shirin za ku ji a Najeriya shirin samar da doka da zata bada damar yi wa tubabaun 'yan kungiyar Boko Haram afuwa da talafa masu da majalisar dokokin kasar ke yi ya haifar da maida murtani a kan lamarin da aka dade ana cece-kuce a kan yiwuwarsa.

https://p.dw.com/p/3Y8uk