1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 20.11.2018

Yusuf Bala Nayaya
November 20, 2018

A cikin shirin za a ji yadda a birnin Maiduguri na jihar Borno-Najeriya al'umma sun bi sahun 'yan uwansu Musulmi na duniya a bikin Mauludi duk da fargabar tsaro. A Yemen yarjejeniyar tsagaita bude wuta ta wargaje.

https://p.dw.com/p/38cVp