Shirin Rana 20.09.2019 | Duka rahotanni | DW | 20.09.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana 20.09.2019

Cikin shirin za a ji yadda matasa a Najeriya suka fito don zanga-zangar lumana kamar yadda takwarorinsu na duniya ke yi, saboda neman azamar mahukunta kan kare matsalar sauyin yanayi. A Kamaru an tashi da harbe-harbe a Bamenda.

Saurari sauti 59:59