1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 20.02.2019

February 20, 2019

A cikin shirin za a ji cewa,a Najeriya rikici ne ya barke a tsakanin magoya bayan 'yan jam’iyyun PDP da APC a jihar Ebonyi a yayin da rundunar soji a yankin Niger Delta ta bankado yadda 'yan siyasa ke shirin kawo tsaiko a zaben da ke tafe.

https://p.dw.com/p/3DjwL