1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 13.03.2018

March 13, 2018

Cikin shirin za aji cewa a Najeriya an fara bayyana ra'ayoyi mabambanta kan yukurin gwamnatin kasar na ceto 'yan matan makarantar Dapchi da aka sace ta hanyar tattaunawa da 'yan Boko Haram. Shugaba Buhari ne ya shaida wa tsohon sakataren harkokin waje na Amirka Rex Tillerson, cewa gwamnati ta zabi amfani da tattaunar.

https://p.dw.com/p/2uFLP