1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 08.04.2020

April 8, 2020

A Najeriya, a jihar Kaduna dake arewacin kasar wata dambarwa ta kunno kai bayan da jami'an tsaro suka bude wuta domin tilasta bin umurnin takaita zirga-zirgar jama'a sakamakon cutar Corona.

https://p.dw.com/p/3aeVv