1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 05.12.2020

Mohammad Nasiru Awal
December 5, 2020

A cikin shirin za a ji cewa a karon farko majalisar dokoki na gwamnatin riko a Mali ta yi zama a wannan Asabar. Rasha ta fara yi wa 'yan kasarta allurar rigakafin cutar corona. Akwai shirin Ciniki da Masana'antu da Amsoshin Takardunku.

https://p.dw.com/p/3mGdP