1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 03.12.2019

SK2 / S02SDecember 3, 2019

A jihar Maradin da ke Jamhuriyar Nijar wasu 'yan bindiga barayin shanu kuma masu garkuwa da mutane kimanin 90 dauke makamai sun kai wani hari a garin Shawagi da ke kan iyaka da Najeriya.

https://p.dw.com/p/3UAJF