1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 02.01.2020

Gazali Abdou Tasawa
January 2, 2020

A cikin shirin za ku ji cewa kungiyar Boko Haram a yankin Arewa maso gabashin Najeriya suka billo da sabbin dubaru na samun hadin kan jama'a ga ayyukansu , ta hanyar gudanar masu da ayyukan inganta rayuwarsu.

https://p.dw.com/p/3VeOn