1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin DW na yamma 26 ga watan Yuni 2015

Yusuf BalaJune 26, 2015

Za'a ji rahoto kan ranar yaki da shan miyagun kwayoyi ta duniya. Shugaban Najeriya ya rushe hukumar zartarwar NNPC . Za a ji yadda ‘yan ta’adda suka halaka mutane a Tunisiya da Kuwait da Faransa.

https://p.dw.com/p/1FoCz