1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin matasa: Hira da mawaki

Abdul-raheem Hassan LMJ
December 12, 2019

Shin ko kuna da nbayanai kan mawakin nan Adam Abdullahi da aka fi sani da Fresh Air ko Aku mai Bakin Magana dan asalin jihar Kano a Najeriya? Ku biyo mu a shirinmu na Dandalin Matasa na wannan makon.

https://p.dw.com/p/3UeiP