Sharleen Amonda ′yar damben Kareti a kasar Zimbabuwe | Himma dai Matasa | DW | 29.02.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Sharleen Amonda 'yar damben Kareti a kasar Zimbabuwe

Sharleen Amonda ita ce ke kan gaba a wasan Kareti a kasar Zimbabuwe. Yanzu haka tana kokari wajen ganin ta shiga gasar Olympics.

A dubi bidiyo 03:13
Now live
mintuna 03:13