Senegal: Jin duriya ta karshe | Hangen Dala ba shiga birnin ba! | DW | 08.12.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Hangen Dala

Senegal: Jin duriya ta karshe

Ali Koury da ya rasa dansa a cikin 'matasan Senegal da ke kaura zuwa Turai, ya kafa wata kungiya ta wadanda suka bace.

A dubi bidiyo 03:55

Thiaroye-sur-mer kauyen masunta a Senegal na da tarihin da ke bata rai: Sama da matasa 500 a nan suka fice zuwa Turai. Sai dai tun lokacin da suka tafi ba wanda ya dawo daga cikinsu, abinda ya sa ake daukar cewar sun bace. Ali Koury da ya rasa dansa a cikin wannan lamari, ya kafa wata kungiya ta wadanda suka bace.