1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 27.02.2018

Abdullahi Tanko Bala
February 27, 2018

A cikin shirin za a ji takaddama ta barke tsakanin rundunar sojin Najeriya da 'yan sandan kasar akan wanene ke da alhakin sakacin tsaro a Dapchi da ya kai ga 'yan Boko Haram suka sace yan mata 110 'yan makarantar sakandaren da ke Dapchi a jihar Yobe

https://p.dw.com/p/2tQ4e