Saudiyya ta dakile harin da aka kai Riyadh | Duka rahotanni | DW | 20.12.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Saudiyya ta dakile harin da aka kai Riyadh

Mayakan sa kai na kungiyar Houthi sun harba makami mai linzami a ranar Talata daga wani waje da ba a tantance ba a kasar Yemen zuwa birnin Riyadh na Saudiyya sai dai dakarun Saudi din sun harbo makamin. Wannan dai na zuwa ne kwana guda kafin cika kwanaki dubu da Saudiyya ta kaddamar da yaki a Yemen.

A dubi bidiyo 01:32
Now live
mintuna 01:32