Saratu Zacharia na neman yaranta a sansanin ′yan gudun hijira | Duka rahotanni | DW | 13.05.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Saratu Zacharia na neman yaranta a sansanin 'yan gudun hijira

Saratu Zacharia tana cike da fata, inda ta dage wajen neman sunan yaranta hudu a cikin sunayen 'yan gudun hijira a garin Yola na jihar Adamawa da ke yankin Arewa maso Gabashin Najeriya.

A dubi bidiyo 03:15
Now live
mintuna 03:15