1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Sanusi Lamido Sanusi

Sanusi Lamido Sanusi sarkin Kano a yankin arewacin Najeriya, kana tsohon gwamnan babban bankin kasar wanda masanin tattalin arziki ne.

Ya sauya suna zuwa Sarki Muhammadu Sanusi II lokacin da ya gaji kujerar sarauta daga marigayi Alhaji Ado Bayero. Sarkin yana cikin wadanda suke iya sauya lamura game da tattalin arziki musamman sauye-sauyen da ya kawo lokacin da yake jagorancin babban bankin Najeriya.