Sanusi Lamido Sanusi sabon sarkin Kano | Siyasa | DW | 12.06.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Sanusi Lamido Sanusi sabon sarkin Kano

Gwamnatin jihar Kano ta kammala duk matakan mikawa sabon sarkin masarautar Kano kayakin al'adu wadanda suka tabbatar da cewa daga yanzu tsohon gwamnan babban bankin Najeriya ya zama sarkin Kano na 14

Lamura sun fara komawa dai dai a Jihar Kano da ke Tarayyar Najeriya bayan rikicin da ya biyo bayan nada sabon Sarki Sanusi Lamido Sanusi. To sai dai kuma ga alama har yanzu akwai sauran rina a kaba domin bayan mika wadannan kaya sabon sarkin Sanusi Lamido Sanusi ya ci gaba da zama ne a gidan gwamnatin jihar....

DW.COM