Rikicin Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya | Zamantakewa | DW | 09.01.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Rikicin Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya

Rikicin Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya na cigaba da wakana, lamarin da ya haifar da samun 'yan gudun hijira da dama wanda wasunsu ke cikin mawuyacin hali.

Ana cigaba da samun 'yan gudun hijira sakamakon rikicin da ake a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya wanda ya jawo asarar rayuka da ta dukiyoyi. A daura da wannan, shugabannin Afrika na kokarin ganin sun shawo kan wannan matsala ta hayoyi irin na diflomasiyya.

Mawallafi: Ahmed Salisu
Edita: Saleh Umar Saleh

DW.COM