Rikici tsakanin gwamnati da majalisa | Zamantakewa | DW | 06.04.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Rikici tsakanin gwamnati da majalisa

Rashin jituwa da ke kara fitowa fili tsakanin majalisar dattawan Najeriya da bangaren zartarwa na cigaba da daukar hankalin al'ummar kasar inda wasu ke ta kiraye-kiraye na samun sulhu tsakanin bangarorin biyu.

       

DW.COM