SiyasaOsinbajo ya jaddada alkawarin kawar da Boko HaramTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa05/21/2019May 21, 2019Mataimakin Shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya kawo wata ziyarar aiki Jihar Borno inda ya tattauna da shugabannin jihar kan matakan shawo kan matsalar tsaro a sakamakon zafafar hare-haren Boko Haram.https://p.dw.com/p/3IqjOTalla