Nok - Gano abun al′ajabi a yammacin Afirka | Duka rahotanni | DW | 01.04.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Nok - Gano abun al'ajabi a yammacin Afirka

Wasu gumaka masu dinbin tarihi da mazauna yankin Nok na jihar Kaduna a Najeriya suka gina. Masana kan ilimin karkashin kasa ba su gano dalilin gina su ba. An baje kolinsu a gidan tarihi na birnin Frankfurt a nan Jamus.