1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar: Makaho makanike

November 11, 2020

Duk da lalurar nakasar da yake da ita ta rashin idanu Abdoulbaru ya rungumi sana’ar gyaran ababen hawa musamman ma babura don samun abin yin dogaro da kai. Basirar da Allah ya albarkaci makahon da ita na cike da ababen al’ajabi duba da yadda yake wargaza injin ya gyara ya kuma mayar da komai a daidai.

https://p.dw.com/p/3l9kf