1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar: Neman sulhu tsakanin 'yan siyasa

Abdourahamane Hassane
January 23, 2019

Manyan jam'iyyun siyasa na Jamhuriyar Nijar wadanda suka hada da FRDDR, da Front Patriotique sun ki halarta taron tattaunwa don neman sulhu a tsakanin 'yan siyasar a kan batun zabe.

https://p.dw.com/p/3C3cq