SiyasaNijar: Dan farar hula zai takarar shugaban kasaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou07/03/2017July 3, 2017Wannan dai shi ne karon farko da wani dan kasar kuma ma dan farar hulla ya fito ya bayyana wannan manufa a yayin da hankali ya karkata ga wanda zai maye gurbin shugaban kasa a 2021. https://p.dw.com/p/2fpo1Talla