Nelson Mandela mutum ne da ya jagoranci wariyar launin fata a Afirka ta Kudu, kana daga bisani ya jagoranci kasar tsakanin shekarun 1994 zuwa 1999.
An haifi Mandela a shekarar 1918 kuma ya rasu a shekara ta 2013. Majalisar Dinkin Duniya ta ware 18 ga watan Yulin ko wacce shekara domin tunawa da gwagwarmayar da Nelson Mandelan ya yi na kawar da wariyar launin fata a Afirka ta Kudu