Desmond Tutu ya rasu a shekara 90 | Duka rahotanni | DW | 22.10.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Desmond Tutu ya rasu a shekara 90

Shi ne Bischof Angalika na bakar fata na farko a Johannesburg, ya zama Archbishop a Cape Town. Ya yi fafutuka tare da Mandela kan wariyar launin fata a Afirka ta Kudu. Ya rasu watanni biyu bayan cika shekara 90 a duniya.