1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: 'Yan matan Dapchi sun tsira

Al-Amin (HON) InternetMarch 21, 2018

A garin Dapchi na karamar hukumar Bursari cikin jihar Yobe da ke yankin Arewa maso Gabashin Najeriya, al'umma na cikin farin ciki da jin dadi bayan da aka dawo da 'yan mata sama da 100 'yan makarantar sakandaren Dapchi da 'yan bindiga suka sace.

https://p.dw.com/p/2uhNL