Najeriya: Tsarin wadata jama′a da wuraren bahaya | Zamantakewa | DW | 19.11.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Najeriya: Tsarin wadata jama'a da wuraren bahaya

Mahukunta a jihar Kano sun samar da wani tsarin wadata jama’a da wuraren bahaya, bayan matsin lamba daga jami'an duba gari na lallai sai mutane sun kiyaye dokokin tsabta.

Saurari sauti 02:30

Mahukunta a jihar Kano da ke Najeriya, sun samar da wani tsarin wadata jama’a da wuraren bahaya bayan matsin lamba daga jami'an duba gari na lallai sai mutane sun kiyaye dokokin tsabta kafin su iya hakka shadda a gidajensu.