1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Tashin hankali bayan bidiyon daliban Kaduna da aka sace

Yakubu (HON) InternetApril 28, 2021

Wani sabon bidiyon da masu garkuwa da daliban makarantar horar da aikin gona ta gwamnatin Najeriya da aka sace sama da wata daya a Kaduna ya tayar da hankalin iyayen yara da sauran mutane.

https://p.dw.com/p/3shZV