Najeriya: Sanya unguwar Makoko da ke Legas a taswira | Duka rahotanni | DW | 14.01.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Najeriya: Sanya unguwar Makoko da ke Legas a taswira

Unguwar talakawa ta Makoko da ke cikin ruwa a jihar Legas da ke Najeriya, ba ta cikin kundin bayanan tsare-tsare na birnin. Sai dai yanzu ana kokarin kawo sauyi don saka Makoko mai yawan mutane 300,000 a taswira.

A dubi bidiyo 02:21