1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Lafiya

Najeriya: Sabuwar manhajar wayar hannu za ta rage lokacin jiran ganin likita

November 6, 2021

Jira na tsawon lokaci wurin ganin likita ba sabon abu ba ne a yawancin asibiton da ke arewacin Najeriya. Sai dai sabuwar manhajar wayar hannu za ta kawar da matsalar.

https://p.dw.com/p/42fcj