You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Samson Adeleke
Tsallake zuwa bangare na gaba Labarai daga Samson Adeleke
Labarai daga Samson Adeleke
Macen da ke zane da yatsun kafarta a Najeriya
Macen da ke zane da yatsun kafarta a Najeriya
'Yar baiwa 'yar Najeriya. Sunanta Toma Onu, wacce ke aikin kirkirar zane ta hanyar amfani da yatsun kafarta saboda nakasar da aka haife ta da ita. Duk da hakan dai ta ce ba za ta nuna kasawa ba, sai duniya ta ji ta; an kuma san da ita. Ga labarinta a cikin wannan bidiyon.
Masu fada aji a Najeriya sun rungumi turaren gida
Masu fada aji a Najeriya sun rungumi turaren gida
Dan Najeriya ya kirkiro turaren da ke da yiwuwar samun karbuwa a duniya kamar yadda za a gani a cikin wannan bidiyon.
Najeriya: Sabuwar manhajar wayar hannu za ta rage lokacin jiran ganin likita
Najeriya: Sabuwar manhajar wayar hannu za ta rage lokacin jiran ganin likita
Jira na tsawon lokaci wurin ganin likita ba sabon abu ba ne a yawancin asibiton da ke arewacin Najeriya. Sai dai sabuwar manhajar wayar hannu za ta kawar da matsalar.
Kokarin ganin yara sun koma makaranta a arewacin Najeriya
Kokarin ganin yara sun koma makaranta a arewacin Najeriya
A arewacin Najeriya, rabin yawan yaran da ya dace su shiga makaranta ba sa zuwa aji.
Je ka homepage