Najeriya: Cikin bukata, na iya rayuwa babu kudi | Duka rahotanni | DW | 16.01.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Najeriya: Cikin bukata, na iya rayuwa babu kudi

Sun tsere daga rikicin Boko Haram, ba su da kudi suna makale a sansanin kula da 'yan gudun hijira. Kowa na bukatar wani abu tsohon kasuwanci ya dawo: ba ni gishiri in ba ka manda. An dauki wannan kasuwanci a hotuna.