1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Lafiya

Matsalar jini a asibitin Damagaram

May 27, 2020

Matsalar karancin jini a bankin ajiyar jini na yankin Damagaram matsala ce da ke da nasaba da yawan bukatar jinin da ake da a wannan lokaci na karuwar masu fama da cutar koda, da bukatarsa a cibiyoyin karbar haihuwa da aikin tiyata da karuwar hadurran ababan hawa.

https://p.dw.com/p/3crQ0