Matashiya mai sana′ar tufafin gwanjo a Katsina | Duka rahotanni | DW | 28.05.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Matashiya mai sana'ar tufafin gwanjo a Katsina

Bayan kammala karatu a Jami'ar Jihar Katsina, matashiya Aruthoho Mercy Oghenereke ta rungumi sana'ar sayar da tufafin gwanjo da nufin samun abun dogaro da kai.

A dubi bidiyo 01:23