Matashiya mai sana′ar kira a Katsina | Himma dai Matasa | DW | 25.11.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Matashiya mai sana'ar kira a Katsina

Matashiyar da ta rungumi sana'ar kira a jihar Katsina da ke Najeriya, ta ce da sana'ar ta gudunar da hidimar karatunta har ta kammala sakandire kuma tana taimakawa kannenta.

A dubi bidiyo 01:53