Matashiya mai sana′ar gyaran gashi a Abuja | Himma dai Matasa | DW | 13.03.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Matashiya mai sana'ar gyaran gashi a Abuja

Justina Gabriel matashiya ce da ke harkar gyaran gashi a birnin Abuja. Tun bayan kammala karatunta matashiyar ta kama wannan sana'a, inda sannu a hankali har ya kai ta ga bude shago tare da horar da wasu matasan.

A dubi bidiyo 01:22