Matashin da ya kirkiri na′urar lantarki | Himma dai Matasa | DW | 27.11.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Matashin da ya kirkiri na'urar lantarki

Wani matashi a jihar Katsina ya kirkiro wata na'ura da ke hana hadarin wutar lantarki, tare da karfin wuta. Na'urar na rage wutar karfi don kaucewa gobara.

A dubi bidiyo 01:05