Matashi mai sana′ar ″POP″ a Kaduna | Himma dai Matasa | DW | 05.06.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Matashi mai sana'ar "POP" a Kaduna

Bayan kammala makaranta Sunusi Salisu ya rungumi sana'ar ceiling na zamani da ake kira "POP". Maimakon ya zauna yana jiran gwamnati ta sama masa aiki. Sunusi dai ya samu rufin asiri ba karami ba da wannan sana'a.

A dubi bidiyo 01:01