1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matashi mai nakasa da ya yi gida a sana'ar faci

May 31, 2023

Wani matashin mai bukata ta musamman a jihar Katsina ya kama sana'ar faci maimakon ya yi bara. Matashin ya ce ya mallaki gidan kansa da sana'ar, kuma ya koyar da matasa da dama wannan sana'a.

https://p.dw.com/p/4RrKU