Matasan Najeriya sun yi ikirarin kawo sauyi | Zamantakewa | DW | 27.07.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Matasan Najeriya sun yi ikirarin kawo sauyi

Matasan Najeriya sun yi ikirarin kawo sauyi a shugabancin kasar bayan da majalisa ta amince tare da ba su ikon tsayawa takara.

A Najeriya matasa sun kara zabura domin shiga harkokin siyasa inda suka yi ikirarin kawo sauyi a shugabancin kasar bayan da majalisa ta amince tare da ba su ikon tsayawa takara.

DW.COM