1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matasa da zabe a Nijar da abin da suke jira

Salissou Boukari
December 24, 2020

A Nijar matasa da dama wannan shin ne karo na farko da suka yi zabe a rayuwar su. Yaya suka ji da zaben da abin da suke jira daga wadanda suka zaba wannan shi ne batun da shirin Dandalin Masata ya duba.

https://p.dw.com/p/3nBru