Martanin Turkiyya kan takunkumin Amirka | Duka rahotanni | DW | 15.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Martanin Turkiyya kan takunkumin Amirka

Shugaban Amirka Donal Trump ya cika alwashin da ya sha na sanya wa Turkiyya takunkumi, muddin ta wuce gona da iri a hare-haren da take kai wa Kurdawa a Siriya. Sai dai tuni Turkiyyar ta mayar da martani kan matakin.

Saurari sauti 03:19