1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An yanke wa dan Boko Haram daurin shekaru a gidan yari

Abdullahi Tanko Bala
February 13, 2018

Wata babbar kotu a Najeriya ta yanke wa Haruna Yahaya mai shekaru 35 hukuncin zaman jarun na shekaru 15 bayan samunsa da laifin hada baki da kuma taimakawa wajen sace 'yan matan Sakandaren Chibok shekaru hudu da suka gabata.

https://p.dw.com/p/2scKh