1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Majalisar dattaja ta tsawaita wa'adin dokar ta baci

Ubale (HON) InternetMay 20, 2014

A wani abun dake zaman kokari na kara kwarin gwiwa ga shugaban Najeriya Goodluck Ebele Jonathan, majalisar dattawan kasar tabi sahjun ‘yar uwarta ta wakilai wajen amincewa da dokar ta baci a Yobe da Adamawa da Borno

https://p.dw.com/p/1C3U2